ha_tn/jon/04/04.md

397 B

Daidai ne ka yi fushi?

Allah ya mori salon tambayar nan don ya tsautar wa Yunusa game da fushin da ya a kan abin da bai kamata ya yi fushi a kai ba. AT: "Fushinka bai cancanta ba". (Duba: bayanai_tambaya)

ya fita daga birnin

"ya bar birnin Nineba"

abin da zai sami birnin

"abin da zai faru da birnin" (UDB). Yona yana so ya gani ko Allah zai hallaka birnin ko ba zai hallaka birnin ba.