ha_tn/jon/01/14.md

852 B

saboda haka

Sakamakon yadda hadarn yake karuwa ne ya jawo abin da suka yi nan gaba. AT: "Da yake tekun yana ta kara bori" (Duba: bayanai_kai tsaye)

Suka yi kuka ga Yahweh

"mutanen suka yi addu'a ga Yahweh"

kada ka bar mu mu hallaka aboda ran mutumin nan

"Muna roko, kada ka kashe mu domin mun jawo mutuwar wannan mutumin" ko "Za mu jawo mutuar wannan mutmin. Amma, muna roko, kada ka kashe mu"

kada ka dora mana laifin mutuwarsa

"kuma mua roko, kada kama mu da hakkin mutuwarsa" ko "kada ka dora mana laifi sa'adda wannan mutumin ya mutu". Marubucin yana maganar "laifi" kamar wani abu ne da za a iya dorawa a kan mutum. Yana nufin kama mutum da hakkin abin da ya aikata. (Duba: bayanai_kamance)

teku ya lafa

"tekun ya daina bori" ko "sai tekun ya natsu" (UDB)

ji tsoron Yahweh kwarai

"suka yi mamakin kwarai saboda ikon Yahweh"