ha_tn/jon/01/11.md

791 B

suka ce wa Yunusa

"mutanen da ke cikin jirgin suka ce wa Yona" ko "matukan jirgin suka ce wa Yona"

me za mu yi maka domin tekun ya lafa?

"me za mu yi maka domin tekun ya natsu" (UDB)

tekun yana ta kara bori a kai a kai

Wannan ne dalilin da ya sa mutanen suka tambayi Yunusa abin da za su yi. Za a iya ganin dalilin kuma a farkon aya 11 a UDB.

gama na sani saboda ni ne wannan hadarin mai banrazana ya abko muku

"domin na sani wannan mugun hadarin laifina ne"

Matuka jirgin kuwa suka yi ta tuki da iyakar karfinsu don su kai gaba

Mutanen ba su so su jefa Yona a cikin teku ba, saboda haka suka yi ta tuki da karfi kamar suna haka ruwan ne, don komo kasa. (Duba: bayanai_kai tsaye)

hadarin tekun yana ta karuwa

"hadarin yana ta karuwa, kuma rakuman ruwan suna ta girma"