ha_tn/jon/01/04.md

993 B

Sai ta bayyana

Za a iya fadin wannan kai tsaye, wadanda suka ga kamar jirgin zai fashe. A.T: "Mutanen sun yi tsammani". (Duba: bayanai_kai tsaye)

jirgin yana bakin farfashewa

Za a iya fadin wannan kai tsaye. A.T: "ya ruguje". (Duba: bayanai_kai tsaye/fakaice)

matukan jirgin

mutanen da suke aiki a jirgin

allahnsa

A nan, "allah", yana nufin allolin karya da gumakan da mutanen suke bauta wa.

Suka ta jefar da kayan da suke cikin jirgin

"Mutanen sun yi ta jefar da kaya masu nauyi da ke cikin jirgin". An yi haka don a hana jirgin nutsewa.

don su sami sauki

Rage nauyin jirgin zai sa ya ci gaba da tsayuwa bisa ruwa sosai. A.T: "don taimaka wa jirgin ya tsaya a kan ruwan da kyau".

Yunusa kuwa yana can cikin jirgin

Yunusa ya yi wannan tun kamin iskar ta fara.

can cikin jirgin

"daga ciki-cikin jirgin".

a kwance, yana ta sharar barci

"ya riga ya kwanta yana barci" ko "yana kwance a can yana zurfin barci". Saboda wannan dalilin ne iskar ba ta tashe shi ba.