ha_tn/jon/01/01.md

1.7 KiB

Kalmar Yahweh ta zo

Wannan karin magana ne da ke nufin cewa Yahweh ya yi magana. "Yahweh ya fadi sakonsa" (Duba: bayanai_karin magana)

kalmar Yahweh

A nan, "kalma" tana wakiltan sakon Yahweh. A.T: "sakon Yahweh" (Duba: bayanai_kamance)

Yahweh

Wannan ne ne sunan Allah wanda ya fada wa mutanensa a Tsohon Alƙawari. Ka duba shafin fassaraKalma game da yadda za a fassara wannan.

Amittai

Wanna shi ne sunan uban Yona. (Duba: fassara_sunaye)

Ka tashi ka tafi Nineba, babban birnin nan

"Ka tafi muhimmin birnin nan na Nineba".

ya tafi

Wannan wata sananniyar hanya ce ta bayyana tafiya zuwa wuri mai nisa

ka fadakar da su

"ka ja hankalin mutanen" (UDB). Allah yana magana ne a kan jama'ar birnin. (Duba: bayanai_kamance)

gama na ga irin muguntarsu

"Na sani suna ta aikata zunubi a kai a kai".

sai ya gudu daga wurin Yahweh

"ya tsrere daga Yahweh". "gudu" yana nuni da yadda Yunusa ya bar wurin da yake (Duba: bayanai_karin magana)

daga wurin Yahweh

Yunusa yana kokarin tserewa daga wurin Yahweh. (Duba: bayanai_kamance)

zuwa Tarshish

"tashi zuwa Tarshish". Hanyar zuwa Tarshin akasin hanyar zuwa Nineba ce. Za a iya fadin wannan kai tsaye. AT: "sai ya bi wata hanya dabam zuwa Tarshish". (Duba: bayanai_kai tsaye)

Ya tafi Yafa

"Yona ya tafi Yafa".

jirgin ruwa

"Jirgin ruwa" babban kwale-kwale ne wanda zai iya tafiya a kan teku, ya kuma dauki fasinjoji da yawa ko kaya masu nauyi.

ya kuwa biya kudinsa

"A can Yona ya biya kudin tafiyarsa".

ya shiga

"ya hau jirgin".

tare da su

Kalmar "su" tana nuni da sauran mutanen da suke tafiya a jirgin.

ya tsere wa Yahweh

Yunusa ya yi tsammanin cewa Yahweh ba ya a Tarshish. (Duba: bayanai_kamance)