ha_tn/jol/03/18.md

1.3 KiB

Muhimmin Bayani

Allah ya cigaba da magana akan ranar Ubangiji.

duwatsu zasu ɗigo da ruwan inabi mai zaƙi

"ruwan inabi mai zaƙ zai ɖigo daga duwatsu." wannan magana ne kawai don a nuna da cewa kasar na da taki dayawa. A: "a bis duwastun za a sami gonar inabi mai yawa da zai bada yaya masu zaƙi

tuddai zasu gangaro da madara

"madara zai gangara daga tuddai." A: "a bisa tuddai shanun ku da awakin ku zasu bada madara mai yawa."

dukan rafuffukan Yahuda zasu gangaro da ruwa

"ruwa zai gangara zuw kowace rafi da ke Yahuda

ruwa zai jika kwarin Shitim

"za a aiko ruwa zuwa kwarin Akasiya." "Shitim" suna wta wuri ne a gabas da Kogin Yodan. Tana nufin "bishiyar Akasiya."

Masar zata zama saurar da ta lalace matuka

A: "za'a rushe Masar, mutane zasu bar ta" ko kuma kasashen da ke gaɓa da ita zasu rushe ta, mutanen Masar kuma zasu bar kasarsu"

Edom zata zama dajin da an manta da ita

"Edom zata zama busasshiyar daji, mutane kuma ba zasu zauna a cikinta ba"

"domin kuncin da aka yi wa mutanen yahuda"

"domin kunci da tsanani da Masar da Edom suka nuna wa mutanen Yahuda"

domin sun zuɓar da jinin marasa laifi a kasarsu

"jinin marasa laifi" na nufin mutanen da su ka kashe ba dalili. A: "domin masar da Edom sun kashe marasa laifi a kasar mutanen Yahuda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)