ha_tn/jol/03/16.md

1002 B

Yahweh zai yi sowa daga Sihiyona, ya kuma ta da muryarsa daga Yerusalem.

Maganarnan biyu na nunawa da cewa yahweh zai ta da murya mai karfi, mai kara daga Yerusalem. Idan yarenku na da kalma ɗaya ne kawai don misalta kalmar mgana da karfi, sai a mai da maganar ta zama guda ɗaya. A: "Yahweh zai ta da murya daga Yerusalem" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Yahweh Zai yi ruri

Wasu daga ma'anar maganarnan su ne 1) "yahwe zai yi ruri kamar zaki" ko kuma 2) "yahweh zai yi ruri kamar tsawa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sammai da kasa zasu girgiza

Rurin Yahweh na da karfi sosai har ya sa sama da kasa su girgiza.

Yahweh zai zam mafaka wa mutanensa, da kuma maɓuya wa jama'ar Isarila

dukan su na nufin Yahweh zaai tsare mutanensa. Maɓuya wuri ne mai karfi don ƙare mutane a lokacin yaki. A: "Yahweh zai zama mafaka mai karfi ga mutanensa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])