330 B
330 B
ku tattaro kanku wuri ɗaya
"Ku tattaro kanku domin shirin yaki." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)
Yahweh, ka sauko da gwarzayen mayakanka
A tsakiyar tsakon Yahweh zuwa ga abokan gaban Isra'ila, wannan magana zuwa ga Yahweh ne. Watakila ya zama haka ne don abokan gaban Isra'ila su ji tsoron mayakan Yahweh.