ha_tn/jol/03/09.md

514 B

Shirya kanku domin yaki ... ingiza mayakannan masu karfi

waɗannan magana guda biyu na nufin a shirya sojoji domin yaki.

ingiza mayakannan masu karfi

"shirya mayaka domin ko ta kwana"

Mai da garamenku su zama takwaɓi laujunanku kuma su zama masuka

Maganganun nan biyu na da manufa ɗaya, wato su mayar da kayan aikin gona su zam kayan yaki.

garmuna

abinda ake amfani da shi domin hudar kasa domin shirin shukin amfani

laujuna

wukaken da ake amfani da su don yankan kananan ratsa da kuma girɓi