ha_tn/jol/03/01.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani

Allah ya ci gaba da faɗin abubuwa masu zuwa

Duba

Kalmar "Duba" a nan ya kara mahimmanci ga magana na gaba.

a waɗancan kwanaki da kuma a wancan lokaci

maganar nan "a wancan lokaci" na nufin abu guda da maganar nan "a waɗancan kwanaki" ko kuma "a daidai wancan sa'a." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

idan na dawo da mutanen Yahuda da na Yerusalem da suka tafi bauta

AT:"Idan na aiki waɗanda suka tafi bauta su dawo Yahuda da Yerusalem"

mutanena da kayan gadona Isra'ila

Waɗannan maganganu biyu sun nuna yadda Yahweh ke ɗaukan Isarila a matsayin mutanensa masu tamani. A: "mutanen isarila, wato waɗanda sun zama kayan gadona. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

mutsaya yaro da karuwa, da a sayar da yarinya don ruwan inabi don su sami abinda zasu sha

wannan misalin abin da suka yi ne, bai nuna da cewa sun yi shi wa wasu yara kayatattu ba. A: "sun yi abubuwa kamar sayar da yaro don su sadu da karuwa da sayar da yarinya don su sami ruwan inabi su sha." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)