ha_tn/jol/02/32.md

353 B

a dutsen Sihiyona da kuma a Urshalima

Duka biyun na nufin wuri guda ne. AT: "bisa dutsen Sihiyona a Yerusalem." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

daga cikin waɗanda suka tsira, waɗanda Yahweh ya kira

AT: "wanda Yahweh ya kira zasu zama masu tsira."

waɗanda suka tsira

waɗanda suka wanzu bayan yaki ko kuma babbar matsifa.