ha_tn/jol/02/30.md

524 B

Muhimmin Bayani

Yahweh ya cigaba da furta abubuwan da zai yi a nan gaba.

jini, wuta da gajimare

"jini" na misalin mutuwan mutane. A: "mutuwa, wuta da gajimare" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sai wata ta zama jini

Anan, kalmar nan "jini" na nufin jan kala. zaku iya rubuta shi haka: A: "sai watan zai juya ya zama ja kamar jini" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

babbar ranar matsifa

a nan, kalmar "babba" na kara wa kalmar "matsifa" ma'ana." A: "babbar ranar ban razana."