ha_tn/jol/02/28.md

252 B

Muhimmin Bayani

Allah ya cigaba da alkawarin abubuwa masu kyau wa mutanensa Isra'ila

zan zuɓo Ruhuna

"Zan bayar a yalwace kamar yadda mutum na yafa ruwa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dukan abu mai jiki

"dukan mutane"