ha_tn/jol/02/21.md

328 B

kaɗa ku ji tsoro, kasa

"kaɗa ku ji tsoro, ku mazaunan kasar," (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)

Busashiyar daji zata tohu

bishiyoyi da ke da kyau don abinci zasu girma a kasar

ruwan bazara da na kaka

farkon ruwar damina a farkon watan disamba da kuma ruwan damina na karshe a watan hudu da biyar