ha_tn/jol/02/17.md

309 B

kayan gadon ku

jama'a Isra'ila sune mutanen Allah na musamman. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Don me za su ce a tsakanin kasashe, da cewa "Ina Allahnsu?"

AT: "Bai kamata wasu kasashe suce Allahn Isarila ya bashe da mutanensa ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)