ha_tn/jol/02/12.md

345 B

Ku juyo gareni da dukan zuciyarku

A: "Ku juyo daga barin zunubanku sai ku yi imani da ni tawurin mika kai." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ku yaga zuciyarku ba tufafinku kaɗai ba.

yagan tufafi alamar kunya ne da tuɓa. "yaga zuciya" na nufin halin sahihiyar tuɓa daga zuciya ba da baki kaɗai ba.

juyo daga

bari