ha_tn/jol/02/10.md

642 B

a gaban su kasa ta girgiza, sammai kuma suka razana, rana da wat sun bakance, kuma taurari sun kasa walkiya.

farin sun yi matukar yawa har da kasa da tsarari sun girgiza, kuma dukan hallitun sararin sama basu ganuwa kuma. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Yahweh ya tada muryarsa

Yahweh ya nuna ikon Allah da karfinsa bisa mayakan. AT: "Yahwe ke da iko"

babba da kuma mummuna sosai

a cikin wannan magana, dukan su biyu suna faɗin abu ɗaya. AT: "yana da muni sosai."

wa zai tsira ga wannan?

AT: "Babu wanda ke da karfin da zai tsira daga hukuncin Yahweh." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)