ha_tn/jol/02/06.md

340 B

Muhimmin Bayani

Joel ya cigaba da kwatanta rundunar farin da Yahweh ya aiko.

Suna guduwa kamar babbar runduna ... suna hawar garu kamar sojoji.

An kwatanta rundunar farin da asalin sojoji. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])

garu

wato ganuwa kewaye the garuruwa.