ha_tn/jol/02/04.md

567 B

Muhimmin Bayani

kwatancin ta cigaba tare da muryoyin mayaka masu dawakai.

dawakai

doki dabba ce mai gudun gaske. Tana da kafafu hudu.

Fuskar mayakan na kama da dawakai

kan fara na kama da kan doki, kuma mayakan na da karfi da kuma sauri kamar doki.

suna gudu kamar masu sukuwa

mayakan suna da garaje, kamar yadda masu sukuwa ke dashi.

Tsalle

doki ta kan yi tsalle yayin da ta ke gudu sosai.

muryar kamar na karusai ... kamar karar wuta mai ci ... kamar babbar rundar mayaka da ke shirye domin yaki.

an kwatanta wannan da muryar fari masu yawa.