309 B
309 B
Muhimmin Bayani
Misalin mayakan da ke zuwa, bisa ga Joel ta cigaba.
kasar na kamar gonar Eden
Gonar Eden tana da matukar kyau. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
Fuskar kasar na kama da gonar Eden, amma bayarta cike da ruɓa kamar jeji.
wannan kwatancin ɓarnar da wutar ta ke yi ne.