ha_tn/job/42/15.md

460 B

babu matan da aka samu kyawawada suka kai su kyau

"'Ya'yan Ayuba sun fi kyau fiye da sauran matan dukka"

ya rayu shekaru 140

"yayi rayuwa shekaru 140"

cikin tsufa da kuma cikakkun kwanaki

Kalmomin "cike da kwanaki" na ma'ana dai-dai ne dai-dai da abu ɗaya "kasancewa da tsufa." Kalmomin nan guda biyu suna da salon magana iri ɗaya. AT: "wani dattijo ne" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])