783 B
783 B
fiye da lokacin farko
Anan, a iya fahimtar waɗannan kalmomin "ya albarkaci" da "rayuwar Ayuba" saád da aka la'akari bayani na baya. Za a iya fasar shi kaman haka AT: "fiye da yadda ya sa masa albarka a farko" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
tumaki dubu goma sha huɗu
tumaki 14, 000 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
raƙuma dubu shida
raƙuma 6,000 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
bijimai dubu ɗaya
bijimai 1,000 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
yaya bakwai maza da yaya uku mata
7 yaya maza da 3 mata (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
Yemima ... Keziya ... Keren Haffuk
Waɗannan sunayen mata ne (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)