ha_tn/job/42/07.md

822 B

sai ya zamana bayan

Wannan kalmar ana amfani da ita anan don nuna alama mai mahimmanci a cikin labarin. Idan harshenku yana da hanyar yin wannan, zaku iya tunanin amfani da shi anan.

fushina yayi kuna a kanka

Wuta magana ne na fushi, fara wuta wata alama ce ta yin fushi. AT: "Na yi fushi da ku sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

shanu bakwai

"bijimai 7" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

domin kada in yi maku bisa ga wawancinku

AT: "Ko da yake kun kasance wawaye sosai, ba zan hukunta ku kamar yadda kuka cancanci ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Yahweh kuma ya karɓi Ayuba

Mutumin magana ne ma'anar addu'ar da yake yi. AT: "Allah ya karɓi addu'ar Ayuba don abokansa guda uku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)