520 B
520 B
amma yanzu idanu na ganka
Idanun suna wakiltar gani, gani yana wakiltar fahimta. AT: "amma yanzu na fahimce ku da gaske" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
na rena kaina
Ayuba kai yana nufin abinda ya fada. AT: "Na rena abubuwan da na faɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
rena
mai tsananin ƙiyayya ko kiyayya mai karfi
hurwa cikin toka kura
Zama cikin turbaya da toka alama da ke nuna mutumin ya yi nadama. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)