ha_tn/job/41/33.md

393 B

babu wanda ke dai-dai da shi

"Babu wani mai kama da Lebiyatan"

Yana ganin duk wani abu da ke taƙama

"Shi mai matukar girman kai ne"

"Shi mai matukar girman kai ne"

Ana magana da Lebiyatan kamar mutum ne wanda zai iya zama sarki kuma ya yi fahariya. AT: "Lebiyatan yana da ƙarin dalilin yin fahariya fiye da kowa a duniya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)