425 B
425 B
Ya kan haƙa wuri ya yi zurfi ya zama kamar tukunyar dafa ruwa;
"Yayin da yake wucewa ta cikin ruwa, sai ya bar sahun kumfa a bayansa, kamar yadda ake fashewa da tafasasshen ruwa a cikin tukunya"
ya kan mayar da teku ta zama kamar tukunyar mai
Man shafawa a cikin tukunya yana da hadari idan wani ya girgiza shi, kuma tekun ya cika da laima yayin da Lebiyatan zai iyo. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)