ha_tn/job/41/28.md

776 B

a gare shi duwatsu masu sulɓi kamar ƙaiƙai suke

Ciyawa ba zai iya cutar da Lebiyatan ba, kuma duwatsu masu sulɓi ba ta da amfani kamar ciyawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kulake kuma kamar tattakar ciyawa

Kulki da aka yi da ciyawa bazai cutar dashi ba, kuma kulki da aka yi da katako ba zai cutar dashi ba. Wannan za a iya fassara shi a cikin aiki mai aiki. AT: "Yana tunanin kulake kamar dai bambaro ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya kan yiwa walƙiyar kibiya dariya

Mutumin da yake jefa mashin yana fatan cewa mashin zai kashe Lebiyatan, amma marubucin yayi magana kamar dai Lebiyatan ya san mashin ba zai kashe shi ba don haka ya bushe da dariya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)