ha_tn/job/41/25.md

685 B

alloli

Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) "mayaƙan mutane" ko 2) "mutane masu ƙarfi".

ya sare shi

ya sare Lebiyatan

Ya na ganin kibiya kamar rauga ce kawai

"Yana tunanin makaman da aka yi da baƙin ƙarfe kamar dai su ƙera ne da bambaro." Bishiyoyi ba za su shiga cikin harhadar sa ba, kuma makaman ƙarfe ba za su samu ta harhadar sa ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

kamar abin da tsatsa ta riga ta cinye

Kuna iya bayyana wannan ta ƙara kalmomin da aka tsallake. AT: "yana tunanin makaman da aka yi da tagulla kamar dai sune waɗanda keɓaɓɓun itace ne" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])