601 B
601 B
Daga cikin bakinsa tartsatsin wuta na fita
Allah ya faɗi irin wannan ra'ayin a cikin hanyoyi biyu mabambanta don ya jaddada bayyanar firgita na Lebiyatan. Kuna iya bayyana wannan ta ƙara kalmomin da aka tsallake. AT: "Daga bakinsa suna ci da ƙuna masu ƙuna, harshen wuta yana fitowa daga bakinsa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])
Daga cikin hancinsa kuma hayaƙi na fita kamar na matoyar tukunya da ta toyu ta yi zafi sosai
Duk hayaki da tukunyar tafasa suna da zafi sosai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)