329 B
329 B
domin kada a ɓamɓare su
Wannan za a iya fassara shi a cikin aiki mai aiki. AT: "ba wanda zai iya raba su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
idanunsa kamar na hasken fitowar rana.
Wannan yana nuna cewa idanun sa sunyi ja kamar sanyin safiya yayi ja. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)