ha_tn/job/41/10.md

1.1 KiB

Ba wanda zai iya tarar dorinar ruwa ba tare da ya furgita ba?

Zai fi sauƙi a zuga Lebiyatan da tsayawa a gaban Yahweh. Ana iya fassara wannan tambaya a matsayin wata sanarwa. AT: "Tun da kuka san cewa babu mutumin da ke da muni da ya isa ya tayar da Lebiyatan, tabbas ya kamata ku san cewa babu wanda zai iya tsayawa a gabana." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wane ne ya fara ba ni wani abu domin in biya shi?

Ana iya fassara wannan tambaya a matsayin wata sanarwa. AT: "Kun san cewa babu wanda ya fara ba ni wani abu, don haka babu wani wanda nake buƙata in biya." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba zan yi shiru ba game da ƙafafun dorinar ruwa, da kuma game da al'amarin ƙarfinta ba, ba kuma game da tagomashin hallitar da take da ita ba.

Wannan za a iya fassara azaman sanarwa tabbatacce. AT: "Tabbas zan yi magana game da ... da game ... da kuma game da" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

da kuma game da al'amarin ƙarfinta ba, ba kuma game da tagomashin hallitar da take da ita ba.

Waɗannan abubuwa uku ne waɗanda Allah ba zai yi shuru ba.