ha_tn/job/41/04.md

1.4 KiB

Mahaɗin Zance:

Yahweh ya ci gaba da tsawata wa Ayuba. Yayi amfani da tambayoyi don tunatar da Ayuba cewa Ayuba bashi da iko kamar Lebiyatan.

Kuna da yarjejeniya da ita kan cewa ba za ka mai da ita baiwarka ba har abada?

Ana iya fassara wannan tambaya a matsayin sanarwa. AT: "Ka sani cewa ba zai yi muku wani alkawari ba, ya kamata ku ɗauke shi ya zama bawa har abada." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ku ... ka

Kalmomin "ku" da "ka" suna nufin Lebiyatan.

Ko za ka iya wasa da ita kamar yadda zaka yi da tsuntsu?

Ana iya fassara wannan tambaya a matsayin sanarwa. AT: "Kun san cewa ba za ku iya wasa tare da shi kamar yadda za ku yi wasa da tsuntsu ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Za ka iya ɗaure ta kamar bayinka mata?

Ana iya fassara wannan tambaya a matsayin sanarwa. AT: "Ka sani ba za ku iya ɗaura shi a kan barorinku mata ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko masunta zasu iya ƙulla wata yarjejeniya dominta?

Ana iya fassara wannan tambaya a matsayin sanarwa. AT: "Ka sani cewa kungiyoyin masunta ba za su yi ciniki da shi ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko zasu iya yin fataucinta a cikin fatake?

Ana iya fassara wannan tambaya a matsayin sanarwa. AT: "Kun san cewa ba za su raba shi har zuwa kasuwanci tsakanin masu ciniki ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

iya yin fataucinta

"Kungiyoyin masunta za su rarrabu"