592 B
592 B
sarki a cikin hallitar Allah
"mafi mahimmancin halittu" ko "mafiya ƙarfi daga halittu"
hallitar Allah. Allahn da ya yi
Yahweh yana magana kamar wani mutum. AT: "na halittu. Ni kaɗai, Allah ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)
tuddai ne ke ba shi abinci
Ana maganar tuddai kamar suna mutanen da zasu iya ba shi abinci. AT: "abinci yana tsiro akan tuddai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
tsirrai
ciyawar tsire-tsire masu fure da ke iyo akan ruwa a cikin yankunan da ke dawamba
tsaure
ciyayi masu tsayi da aka samo a cikin fadama