419 B
419 B
kamar sidar
Sidar wani itace ne mai karfi sosai (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
kamar cikin karfe suke
Anan, ƙasusuwansa suna kwatanta su da bututu da aka yi da tagulla don nuna yadda wannan dabba take. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
makaran ƙarfe suke
Wannan kwatancen na ƙarshe ya bayyana ƙarfin wannan babban dabba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)