ha_tn/job/40/12.md

252 B

fuskansu

“Fuska” tana wakiltar mutum gaba ɗaya. AT: "su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ɓoyayyen wuri

karin magana don wurin da ruhun mutane ke tafiya idan sun mutu (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)