ha_tn/job/40/03.md

179 B

yaya zan amsa maka?

Ayuba yayi amfani da wannan tambayar don neman afuwa don tambayar Allah. AT: "Ba zan iya amsa muku ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)