ha_tn/job/40/01.md

775 B

Mahaɗin Zance:

Yahweh ya ci gaba da kalubalantar Ayuba.

Ko duk wani da ke ƙoƙarin ganin laifi zai iya ƙoƙarin yi wa Mafi iko dukka gyara?

Yahweh yana tsauta wa Ayuba. Ana iya fassara wannan azaman sanarwa. AT: "Babu wanda yake so ya zarge ni da ya yi ƙoƙarin yin jayayya da ni, gama ni Allah Maɗaukaki ne." ko "Kai, mutum, kana so ka soki ni, Allah Maɗaukaki, amma bai kamata ka yi ƙoƙarin gyara ni ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Shi wanda ke gardama da Allah sai ya amsa

Yahweh yayi magana akan Ayuba da kanshi kamar wasu mutane biyu ne domin su tunatar da Ayuba cewa babu wani mutum a ko'ina da zaiyi jayayya da Allah. AT: "Kuna son jayayya da ni, saboda haka ku amsa mini" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)