ha_tn/job/38/41.md

501 B

Wake bada kamammu ga hankaki lokacin da ƙananansu suka yi kuka ga Allah suka kuma yi yako saboda ƙarancin abinci?

Ana iya fassara wannan azaman sanarwa. AT: "Ku gaya mini wanda ke ba da waɗanda ke fama ... saboda ƙarancin abinci." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

bada kamammu

"yana samar da abinci." Wannan yana nufin dabbobin da hankaka suke nema kuma zasu iya ci.

hankaka

manyan tsuntsaye masu fuka-fukai baƙaƙƙen fata waɗanda ke ciyar da dabbobi da suka mutu