ha_tn/job/38/28.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya fara jerin tambayoyi huɗu don nuna wa Ayuba cewa ya yi ruwan sama, raɓa, kankara, da sanyi kuma Ayuba bai yi ba. Ana maganar ruwan sama, raɓa, kankara, da sanyi kamar ana iya haifan su kamar mutane. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

Ko ruwan sama yana da uba, ko kuma wane ne ya zama uba ga raɓa?

Waɗannan ana iya fassara su azaman sanarwa. AT: "Ku gaya mani waye mahaifin ruwan sama, kuma ku faɗa mani wanda ya zama mahaifin saukowar raɓa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Daga mahaifar wa ƙanƙara ke zuwa? Wane ne ya kafa daɓen hasken sararin sama?

Waɗannan ana iya fassara su azaman sanarwa. AT: "Ku gaya mani wanda mahaifin kankara ya fito? Gaya mani wanda ya haifi farin dusar daga sama." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

su zama kamar dutse

An yi magana da taurin kankara kamar dutse. AT: "ku yi ƙarfi kamar dutse" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)