ha_tn/job/38/19.md

1.7 KiB

Muhimmin Bayani:

Yahweh yana amfani da tambayoyi uku don ƙarfafa cewa ya fahimci haske da duhu kuma Ayuba bai fahimta ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ina hanyar da haske ke bi domin hutawa

Ana iya bayyana wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Ba ku san hanyar zuwa wurin hutuwar haske ko wurin duhu ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

haske ke bi domin hutawa

"mazaunin haske." Ana maganar haske kamar samun wurin hutawa inda yake fitowa kowace rana. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

haske

"hasken rana"

Zaka iya yi wa haske da dare jagora zuwa wuraren aikinsu? Zaka iya samun hanya domin su bi su koma gidajensu!

Waɗannan tambayoyin suna tsammanin amsawa mara kyau ce. Ana iya bayyana su azaman sanarwa. AT: "Ba za ku iya jagoranci haske da duhu zuwa wuraren aikinsu ba, ko kuma neman hanyar komawa gidajensu saboda su." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

wuraren aikinsu

"Zuwa yankinsu." Ana maganar haske da duhu kamar yadda ake fitar da su gaba da baya kowace rana don cim ma nufin Allah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Babu shakka ka sani, domin an haife ka a lokacin; shekarunka kuma suna da yawa

Yahweh yana amfani da ba'a ne don ya ƙarfafa cewa Ayuba bai fahimci haske da duhu ba. AT: "A bayyane yake cewa ba ku sani ba, domin ba a haife ku ba lokacin da na halicce su, kuma baku tsufa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

domin an haife ka a lokacin

"domin kun riga kun kasance a lokacin." Kalmar "to" tana nufin lokacin da aka kirkira haske da rabuwa da duhu. AT: "don an haife ku lokacin dana ƙirƙira su"

shekarunka kuma suna da yawa

"kun rayu shekaru da yawa"