ha_tn/job/38/14.md

1.2 KiB

An canja fasalin duniya kamar yadda yunɓu ke canjawa a ƙarƙashin hatimi

A cikin dare, mutane ba za su iya gani a sarari ba, amma da safe haske yana bayyana bambancin kowane abu, kamar hatimi na keɓance launuka dabandaban a cikin yumbu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

dukkan abubuwa sukan tsaya a kanta a sarari kamar gezar sutura

Anan "shi" yana nufin duniya. Wannan magana tana da ma'ana iri ɗaya ga jumlar farko a cikin wannan ayar. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Daga miyagu sai aka ɗauke haskensu

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Washegari tana dauke da 'hasken' mugayen mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

haskensu

Mugaye suna ɗaukar duhu kamar haskensu, Domin suna aikata mugayen ayyukansu a cikin duhu, kuma sun san duhu sosai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

dantsensu da ya ɗaukaka sai aka kakkarya shi

Hannun mugu ya tashe shi, yana nuna ikonsu da niyyar aikata mugunta, amma mugaye sukan daina aikata mugayen lokacin da hasken safiya ya zo. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)