ha_tn/job/38/08.md

758 B

Wane ne ya kulle tekuna da ƙofofi

Yahweh ya kamanta hanyar da ya hana teku ta rufe duk duniya har ta rufe shi da ƙofofin. AT: "ya hana ruwa ya cika ambaliyar ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

inda ta zama kamar tazo daga mahaifa

Yahweh ya kamanta halittar ruwan teku da haihuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

lokacin da nayi giza-gizai su zama suturarta, kuma baƙin duhu ya zama babbar iyakokinta?

Ana iya fassara wannan azaman umarni. AT: "Ku gaya mini wanda ya rufe ... lokacin da na yi giza-gizai ... da kuma duhu duhu gaɓoɓinsa mara nauyi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

babbar iyakokinta

dogayen kayan wanki da mutane ke amfani da shi don sanyawa yaro bayan ta haihu