970 B
970 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya fara ƙalubalanci Ayuba da jerin tambayoyin da suka nanata cewa ya halicci duniya kuma Ayuba bai yi ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Ina ka ke sa'ad da na shimfiɗa ginshiƙan duniya? Faɗa mini, in kana da isarshiyar ganewa
Ana iya fassara wannan azaman sanarwa. AT: "Ku faɗi inda kuka kasance lokacin da na sa harsashin ƙasa, idan kuna da fahimta sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Wane ne ke aiyana inda iyakokinta? Faɗa mini, in ka sani
Ana iya fassara wannan azaman sanarwa. AT: "Ku gaya mani wanda ya ƙididdige girmansa, in kun sani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Wane ne ya miƙa fitaccen layin a kan ta?
Ana iya fassara wannan azaman sanarwa. AT: "Ku gaya mini wanda ya shimfiɗa layin muni." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
fitaccen layin
igiya ko igiya da mutane ke amfani da ita don yin wani abu daidai girman da siffar