ha_tn/job/37/23.md

484 B
Raw Permalink Blame History

ba zamu iya samunsa ba

Maanoni masu maana su ne 1) “ba za mu iya kusanta shi ba” ko 2) wannan magana ne da Elihu ya yi maganar mutum bai iya fahimtar Allah cikakke kamar ba zai iya samun Allah ba. AT: "ba za mu iya fahimta da shi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

waɗanda ke da hikima a cikin tunaninsu

Anan "zukatan" suna wakiltar tunanin mutumin. AT: "waɗanda ke da hikima a cikin tunaninsu" ko "waɗanda ke ɗaukar kansu masu hikima" (Duba: