ha_tn/job/37/21.md

290 B

a sama Allah ya isa aji tsoronsa cikin daraja

Kalmar "mai firgita" yana nufin cewa yana haifar da tsoro. Elihu yayi magana game da ɗaukakar Allah kamar dai abin da ya dogara ne ga Allah. AT: "Daukakar Allah tana sa mutane su ji tsoro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)