621 B
621 B
Ko ka fahimci tashin giza-gizai, da ayyukan ban mamaki na Allah, wanda ke da cikakken sani?
Elihu ya yi wannan tambayar don ƙarfafa cewa Ayuba bai san waɗannan abubuwan ba. AT: "Ba kwa fahimtar yadda girgije ya ke, abubuwan al'ajibi na Allah, wanda ya kasance cikakken sani." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Ko ka fahimci yadda tufafinka suka zama da zafi
"yadda kuke zama kuke zafi a tufafinku" ko "yadda kuke shaƙa cikin tufafinku"
saboda iska ta taso daga kudu?
AT: "saboda iska mai ƙarfi, busasshiyar iska da ke shigowa daga kudu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)