ha_tn/job/37/10.md

736 B

Ta wurin numfashin Allah a ka bayar da ƙanƙara

Elihu yayi magana game da iskar arewa mai sanyi kamar numfashin Allah. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Allah yana sa kankara" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

sai ruwa ya daskare kamar ƙarfe

Elihu ya gwada taurin kankara da taurin karfe. AT: "mai sanyi, mai ƙarfi kamar ƙarfe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ya kan tarwatsa baƙin girgije tare da danshi

Elihu ya yi maganar Allah ya sa girgije mai ƙarfi ta cika da ruwa kamar dai danshi yana yin nauyi a cikin girgije. AT: "yana sa farin gizagizai cike da danshi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)