ha_tn/job/36/27.md

712 B

ya jawo ɗigon ruwa wanda yasa ya zama ruwan sama daga taskarsa

Kalmar "jawo" na iya ma'ana "tsaftace" ko "tace". Elihu ya bayyana yadda Allah ya mai da maɓuɓɓugar ruwa, ko tururi, wanda ya zana ya zama ruwan sama. AT: "sai ya zama ruwan sama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

akwai wanda zai iya fahimtar yawan faɗin yadda giza-gizai suke

Ana iya fassara jumlar "yaduwar yadu" tare da jimlar magana. AT: "yadda giza-gizai suka watsa a sararin sama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

daga bukkarsa

Elihu yayi magana game da sama kamar "bukka" wanda Allah yake zaune. AT: "daga sama, inda Allah yake zaune" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)