249 B
249 B
yawan shekarunsa basu ƙidayuwa
Wannan yana nufin tsawon lokacin da Allah ya kasance. AT: "mutane ba za su iya sanin tsawon lokacin da ya rayu ba" ko kuma "mutane ba za su iya sanin shekarun sa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)