ha_tn/job/36/22.md

926 B
Raw Permalink Blame History

Allah ya sami ɗaukaka cikin ikonsa

Maanoni masu ma'ana sune 1) “Allah mai iko ne sosai” ko 2) “mutane suna ɗaukaka Allah saboda yana da iko”

wane ne mai koyarwa kamarsa?

Elihu ya yi wannan tambayar don jaddada cewa babu wanda yake malami kamar Allah. AT: "Babu wanda yake malami kamar sa." ko kuma “babu wanda ya koyar da kamarsa.” (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wa ya taɓa bashi umarni game da hanyarsa?

Elihu ya yi wannan tambayar don jaddada cewa babu wanda ya taɓa koya wa Allah abin da zai yi. AT: "Babu wanda ya koya masa abin da ya kamata ya yi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wane ne zai iya cewa da shi, ka aikata rashin adalci?

Elihu ya yi wannan tambayar don ƙarfafawa cewa babu wanda zai iya zargin Allah da laifin rashin adalci. AT: "Ba wanda zai ce masa, 'Kun yi rashin adalci.'" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)